Monday, 9 July 2018

Karanta amsar da Hadiza Gabon ta baiwa wani da yace mata dan Allah ta daure tayi aure

Ba sabon abu bane ga taurarin fina-finan Hausa, Mata, mabiyansu su rika gaya musu cewa su yi aure ba ko kuma su rika tambayarsu yaushe zaku yi are a shafukan sada zumunta.Wani bawan Allah ya yiwa tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon irin wannan maganar inda yace, Dan Allah ki daure ki yi aure.

Hadiza ta bashi amsa da cewa, aure ba dauriya bane ba lokacine.

No comments:

Post a Comment