Tuesday, 3 July 2018

Karanta hira tsakanin saurayi da budurwarshi da zai nishadantar dakai

Wata hira tsakanin wani saurayi da budurwarshi data bayyana a shafukan sada zumunta ta dauki hankulan jama'a inda da dama abin ya basu dariya:

Budurwar ta yi Sallama.

Saurayin ya amasa da cewa, Wslm masoyiyata.


Ta kara da cewa, Albishirinka.

Saurayi yace, goro.

Tace mai, wai ance ka fito.

Saurayi yace, daga ina?.

Budurwa ta kara cewa, Ina nufin ance ka turo.

Saurayi yace, Katin waya(zan turo)?.

1 comment: