Sunday, 8 July 2018

Kasar Nijar ta baiwa Amina Muhammad sarautar 'Sarauniyar jamhuriyar Nijar'

Kasar jamhuriyar Nijar ta karrama mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad da Sarautar Sarauniyar jamhuriyar Nijar, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.


Jaridar rariya ta bayyana wannan labari.

No comments:

Post a Comment