Saturday, 7 July 2018

Kofin Duniya: Ingila ta kai zagayen dab da karshe

Ingila ta kai zagayen dab da karshe a gasar cin kofin duniya a Rasha bayan ta doke Sweden 2-0.


Harry Maguire da Dele Alli ne suka ci wa Ingila kwallayen a ragar Sweden.
Karon farko ke nan da Ingila ta tsallake zuwa zagayen dab da karshe a gasar cin kofin duniya tun Italiya 1990, shekaru 28 kenan.


Yanzu Ingila za ta hadu ne da da Rasha ko Croatia da a ranar Laraba a fafatawar zagayen dab da karshe.

No comments:

Post a Comment