Saturday, 7 July 2018

Komawa PDP: Saraki ya kaiwa gwamnan Rivers ziyara

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki ya kai ziyara jihar Rivers inda suka gana shi da gwamnan jihar, Nyesom Wike, aikin kaddamar da wani titine da aka gina yakai Saraki jihar amma wani rade-radi ya kunno kai.Wasu masu sharhi akan lamurran siyasa na ganin cewa ziyarar ta saraki ka iya samun alaka da yunkurin 'yan sabuwar PDP na komawa jam'iyyar PDP din.

A dazu ne dai mukaji labarin yanda wani na hannun damar Sarakin, Dino Melaye ya bayyana cewa ya koma PDP

No comments:

Post a Comment