Sunday, 1 July 2018

Limami da mabiyansa sallah su dambata a masallacin Umar bin Khattab na kasar Aljeriya

Wata gaggarumar fada ta barke tsakanin limami da mabiyansa sallah a masallacin Umar bin Khattab.


An sanar da cewa rikicin ya kunno kai ne, sakamakon rashin samun muwafaka kan wadanda za su kama akalar shugabancin wannan ibadar na birnnin Tajenan kasar Aljeriya.

An yada bidiyon rikicin da aka fafata a tsakiyar masallacin, a shafukan sada zumunta.

Abinda yasa shugabannin Aljeriya suka yi kadaran-kadahan don gudanar da bincike kan wannan abin kunyar.


No comments:

Post a Comment