Sunday, 8 July 2018

Nakasassu sun karrama Hadiza Gabon da wata babbar kyauta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta samu kyautar karramawa daga Nakasassu inda suka bata ' Gimbiyar Nakasassu', a wata kyauta da suka bata.Sun bayyana cewa gudummawar da ta bayar wajan habbaka wakokin hausane tasa suka bata kyautar.

Muna tayata murna

No comments:

Post a Comment