Tuesday, 10 July 2018

Osinbajo ya kai ziyara Hedikwatar kamfanin Google

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a lokacin da yakai ziyara Hedikwatar kamfanin Google da LinkedIn dake Silicon Valley, California kasar Amurka, shugaban yakai wannan ziyarace tare da wasu 'yan Najeriya dan habbaka harkar kimiyya a Najeriya.

No comments:

Post a Comment