Wednesday, 11 July 2018

Osinbajo ya kai ziyara Hollywood

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo tare da wasu mawaka da 'yan fim da masu shirya fina-finai sun kai ziyara masana'antar shirya fina-finai ta kasar Amurka, Hollywood.


Yayi ziyarar ne dan habbaka zuba jari a harkar kirkire-kirkire da nishadi na Najeriya daga kasashen waje.No comments:

Post a Comment