Monday, 9 July 2018

Rahama Sadauce mace daya tal da bazan taba daina koyan darasi daga gurin taba>>inji wani masoyinta

Wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ya bayyana cewa, itace mace daya tal da bazai taba daina koyan darasi daga gurin ta ba, ya kara da cewa dalilin Rahamar ya fara kallon fina-finan Hausa.Ya kara da cewa itace gwanarshi, abin koyin shi, yace yana kallon fina-finanta kuma ya koyi darussa da yawa daga gareta, musamman ta fannin soyayya da hakuri da kuma baiwar da Allah ya bata/kwarjini.

No comments:

Post a Comment