Sunday, 8 July 2018

Sadik Sani sadik na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi, Asama'u, muna taya su murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment