Tuesday, 31 July 2018

Sarkin Kano, M. Sanusi na II ya cika shekaru 57

A yaune me martaba, Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ya cika shekaru 57 a Duniya, muna taya sarki murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka da lafiya me amfani.

No comments:

Post a Comment