Sunday, 1 July 2018

Sheikh Ahmad Gumi ya hadu da Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar tare da Dokta Ahmad Gumi bayan daurin auren diyar Ambasada Umar Damagum a masallacin Sultan Bello da ke Kaduna ranar Juma'a.

bbchausa.

No comments:

Post a Comment