Tuesday, 31 July 2018

Shugaba Buhari daga kasar Togo gurin taron ECOWAS

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da sauran shuwagabannin kasashen Afrika a kasar Togo inda taron kungiyar habaka tattalin arzikin kasashen Afrika ta yamma ke ci gaba da guduna.No comments:

Post a Comment