Sunday, 1 July 2018

Shugaba Buhari a gurin taron kungiyar kasashen Afrika

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare sauran shuwagabannin kasashen Afrika a gurin taron kungiyar kasashen Afrika dake faruwa a kasar Mauritania, shugaba Buhari ya zauna kusa da shigaban kasa Nijar, Mahammoud Issoufou a gurin taron.


Bayan kammala taron shugaba Buhari  zai gana da wasu daga cikin shuwagabannin kasashen Afrikar dan tattaina dangantakar kasashensu da Najeriya.No comments:

Post a Comment