Tuesday, 10 July 2018

Shugaba Buhari a jihar Ekiti gurin yakin neman zaben Kayode Fayemi

Shugaban kasa , Muhammadu Buhari kenan tare da gwamnoni da shugaban APC, Adams Oshiomhole da ministoci da wasu sauran masu fada aji na jam'iyyar a jihar Ekiti inda suka halarci taron gangamin yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APC, Kayode Fayemi.

No comments:

Post a Comment