Tuesday, 3 July 2018

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Mauritania

Bayan halartar taron kungiyar kasashen Afrika a kasar Mauritania, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya a daren jiya tare da tawagarshi.
No comments:

Post a Comment