Monday, 2 July 2018

Shugaba Buhari ya gana da Amina J. Muhammad a kasar Mauritania

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad a kasar Mauritania wajan taron kungiyar kasashen Afrika.

No comments:

Post a Comment