Monday, 2 July 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Faransa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da shuwagabannin Afrika sun gana da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron a gurin taron kungiyar kasashen Afrika a kasar Mauritanina.No comments:

Post a Comment