Wednesday, 11 July 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Afrika ta kudu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa da ya kawo ziyara Najeriya.

No comments:

Post a Comment