Friday, 13 July 2018

Shugaba Buhari ya gana da tawagar 'yan majalisar wakilai

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan lokacin da ya amshi tawagar 'yan majalisar wakilai da suka kaimai ziyara karkashin jagorancin dan majalisar me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril.


'Yan majalisar sun yiwa shugaba Buhari bayani kan yanda shugaban APC yake kokarin hada kan 'yan jam'iyyar musamman wanda ke majalisun tarayya.
No comments:

Post a Comment