Wednesday, 11 July 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa da ya saba gudana duk sati, yau Laraba a fadarshi dake babban birnin tarayya Abuja.

No comments:

Post a Comment