Thursday, 12 July 2018

shugaba Buhari ya kaddamar da jirgin kasar da zai rika jigila a Abuja

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da jirgin kasan da zai rika jigila a babban birnin tarayya, Abuja, gwamnoni da manyan ma'aikatan gwamnati sun halarci wurin kaddamar da wannan gagarumin aiki.


Jim kadan bayan bude tashar,shugaban kasa tare da wadanda suka rufe masa baya da tawagar ‘yan jarida sun shiga jirgin daga tashar da ke Central Area zuwa Babban Filin Jirgin Sama na Abuja.

Kalli hotuna daga gurin kaddamarwar:

No comments:

Post a Comment