Tuesday, 10 July 2018

Ta rasu watanni 3 bayan aurenta

Labarin wannan baiwar Allahn, A'isha Ahmad me taba zuciya ya karade shafukan sada zumunta, wata uku kenan da yin aurenta, Allah ya karbi ranta, Abokai da 'yan uwanta sun saka hotunanta a shafukan sada zumunta suna mata addu'ar dacewa da Rahamar Allah.


Muna fatan Allah ya jikanta yakai Rahama kabarinta ya kuma baiwa 'yan uwa hakurin rashi.
No comments:

Post a Comment