Tuesday, 31 July 2018

Tuna baya: Kalli wani tsohon hoton Ahmed Musa

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan a wannan tsohon hoton nashi da aka dauka shekarun baya, lokacin yana bugawa kungiyar Kano Pillars wasa, yanzu dai Ahmed Musa yana kungiyar Leicester ne ta kasar Ingila inda abaya yayi zama a kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha.

No comments:

Post a Comment