Wednesday, 11 July 2018

Zan Fallasa Badakalolin Cin Hanci Da Rashawa Da Aka Tafka A Gwamnatin Buhari >>Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi ikirarin cewa gwamnatin Shugaba Muhammad Buhari ce mafi Ta'amuli da rashawa a kan gwamnatocin da aka yi tun daga 1999.


Atiku ya ce nan bada jimawa ba zai fallasa badakalolin cin hanci da rashawa da aka tafka a cikin gwamnatin Buhari inda ya zargi Gwamantin Buhari d rashin kwarewa da kuma nuna bambanci a tsakanin bangarorin kasar nan.
rariya.

No comments:

Post a Comment