Thursday, 30 August 2018

2019: Bafarawa Ya Sayi Fom Din Takarar Shugaban Kasa A Karkashin PDP

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa ya sayi fom din takarar Shugaban kasa a yau Laraba a babbar hedikwatar jam’iyyar PDP dake Abuja.A cikin jawabin sakataren kudi na jam’iyyar PDP Alhaji Abdullahi Maibasira yace Bafarawa shine dan takara na farko da ya saye fom din takarar Shugaban kasa a babbar Hedikwatar jam’iyyar PDP dake Abuja.
rariya.

No comments:

Post a Comment