Wednesday, 1 August 2018

A karo na biyu: Amina Amal ta sake saka wannan hoton kuma mutane sun sake yin Allah wadai

A kwanakin bayane, cikin watan Azumin Ramadana, jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta taba saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton ya jawo cece-kuce sosai inda da dama, ciki hadda wasu daga cikin masana'antar fim din hausa ta Kannywood suka yi Allah wadai dashi.


A wancan lokaci, Amina ta kare kanta inda tace tana kan wani aikine da aka bata.

A karo na biyu, jarumar ta sake saka wannan hoto a dandalinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa tuna bayane.

Wannan karin ma mutane basu kyale ba, da dama sunyi Allah wadai dashi.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton kamar haka:
1 comment:

  1. Roadrunner Email Settings incorporates all the assistance from setting up a record to dealing with its settings. We can guarantee to assist you with all the help you may require for Roadrunner Email Settings. For support you should simply dial support number +1-888-338-6033. They will render you with point by point data about fathoming the issues.

    ReplyDelete