Friday, 24 August 2018

Abdulmumini Jibril da matarshi suna shakatawa

Dan majalisar wakilai me wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan da matarshi a wadannan hotunan suna shakatawa, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.No comments:

Post a Comment