Wednesday, 29 August 2018

Adam A. Zango dan kwalisa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliya irin ta gayun zamani, an dan kwana biyu ba'a ji duriyarshi ba a dandalinshi na sada zumunta sai yanzu.No comments:

Post a Comment