Sunday, 5 August 2018

Ado Gwanja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron mawakin Hausa, da ake wa lakabi da limamin mata, Ado Isa Gwanja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi,muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment