Friday, 3 August 2018

Ahmed Musa ya radawa danshi suna

A makon daya gaba tane mukaji labarin cewa, Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa da matarshi, Juliet sun samu karuwar da, Namiji, Ahmed Musa ya radawa dan nashi suna, Ibrahim.Kamar yanda ya sanar ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara, Ahmed Musa ya bayyana cewa, Allah ya raya Ibrahim Ahmed.

Muna fata Allah ya yiwa rayuwarshi Albarka.

No comments:

Post a Comment