Friday, 10 August 2018

Ahmed Musa ya samu tarba me kyau a gurin masoyan kungiyar Al-Nassr a kasar Saudiyya

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa daya koma kungiyar kwallon kafa ta kasar Saudiyya, Alnassr daga tsohuwar kungiyarshi ta Leicester City ta kasar Ingila ya samu kyakkyawar tarba bayan da ya sauka a Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya.Masoyan kungiyar ta Alnassr sun fito da dama suka tarbi Ahmed Musa din a filin jirgin saman da ya sauka.

A wani sako daya fitar ta dandalinshi na sada zumunta, Ahmed Musa ya yiwa jama'ar godiya da irin wannan tarba da suka mai.No comments:

Post a Comment