Sunday, 5 August 2018

Ahmed Musa yayi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa yayi murnar cikar diyarshi, Islam shekaru 3 da haihuwa, a wani sako daya fitar ta dandalinshi na sada zumunta, ya yiwa diyar tashi addu'ar Alheri sannan yace yana sonta.Muna fatan Allah ya yiwa rayuwarta Albarka.

No comments:

Post a Comment