Wednesday, 8 August 2018

A'isha Buhari ta amshi bakuncin shuwagabannin mata na APC

Da yammacin jiyane, Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta karbi bakuncin shuwagabannin matan jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya, Abuja inda har suka bata kaya na musamman da akawa tambarin jam'iyyar.

No comments:

Post a Comment