Friday, 24 August 2018

A'isha Buhari ta baiwa mata 200 tallafin kudi

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya, A'isha Buhari ta tallafawa mata 200 da kudi dan bunkasa sana'o'insu, cikin wadanda suka samu wannan tallafin kudi akwai masu tuyar kosai da waina da sauransu.




No comments:

Post a Comment