Sunday, 12 August 2018

A'isha Buhari taje Koriya ta kudu karbar lambar yabo

A yau Lahadi ne, Uwargidan Shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta isa birnin Seoul na kasar Koriya ta Kudu don karbar digirin girmamawa. Ta samu kyakkyawar tarba daga wakilan kasar da kuma jakadun Najeriya a kasar.


No comments:

Post a Comment