Tuesday, 7 August 2018

"Akpabio ya yi murabus daga mukaminsa a majalisa"

Rahotanni sun ce shugaban marasa rinyaje a majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya sauka daga kujerarsa.


Shugaban dai ya sauka ne daga kujerar shugaban marasa rinjaye gabannin bayyana ficewarsa daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki.

Hakazalika sanatan ya wallafa wasikar barin mukamin nasa a shafinsa na Twitter.
BBChausa.

No comments:

Post a Comment