Monday, 27 August 2018

Alhazzan Jihar Sokoto Rukuni Na Farko Sun Iso Gida Nijeriya Lami Lafiya

Alhazzan da yawan su sun kai 259 sun iso a filin jirgin sauka da tashi na Sarkin Musulmi Abubakar III dake Sokoto. 


Kwamitin da Gwamnatin jihar ta sanya domin tarbon su karkashin jagaorancin tsohon Kwamishinan lamurran Addini Honarabul Mani Maishinko Katami ne ya tarbi Alhazzan, inda yayi masu barka da zuwa da isar da sakon kowa ya tabbata anyiwa fasfon din shi tambari kafin ya wuce gida.
Rariya.

No comments:

Post a Comment