Wednesday, 29 August 2018

Ali Jita na murnar zagayowar ranar haihuwar matarshi

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isah Jita kenan a wannan hoton shi da matarshi inda yake tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment