Friday, 31 August 2018

Allah ya dora min cutar son kwankwaso>Mustafa Nabaraska

Soyayya kala-kala ce kowa da irin yanda yake nuna tashi, anan tauraron wasan barkwanci na Hausa ne, Mustafa Nabaraska ke bayyana irin soyayyar da yake wa dan takarr shugabancin kasarnan karkashin PDP watau Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.


Kafar watsa labarai ta Rariya ta ruwaito dan wasan na cewa, Idan Akwai Wata Cuta Da Allah Ya Dora Min A Doron Kasa, Ba Ta Wuce Soyayyar Kwankwaso Ba, Kuma Ba Na Fatan Samun Warakarta.

No comments:

Post a Comment