Thursday, 16 August 2018

An baiwa gwamna Ganduje sarautar Zaki me kare kabilar Inyamurai

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan yayin da wani basaraken jihar Abia, Eze Eberechi Dick ya nadashi sarautar zakin dake kare kabilar Inyamurai, gwamnan dai ya samu rakiyar matarshi Da sarkin Kano.

No comments:

Post a Comment