Friday, 3 August 2018

An baiwa Kwankwaso katin zama dan PDP

A jiyane akayi taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyqr PDP inda sabbin 'yan APC da suka koma jam'iyyar, irinsu kwankwaso da Saraki da Tambuwal suka samu tarba me kyau, a wadannan hotunan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne lokacin da ake bashi katin PDP.
No comments:

Post a Comment