Sunday, 12 August 2018

An baiwa masu zabe kyautar gishiri da Albasa a jihar Kogi

A lokacin zaben cike gurbi da ya gudana a jihar Kogi 'yan siyasa sun rabawa masu zabe jakunkuna masu dake da tambarin APC da hotunan shugaba Buhari dana Gwamnan Yahaya Bello da kuma Albasa da gishiri, wannan abu ya dauki hankulan mutane sosai a shafukan sada zumunta.

No comments:

Post a Comment