Thursday, 2 August 2018

An kara samun wani dan majalisar tarayya ya fice daga APC zuwa PDP

Dan majalisar tarayya mai wakiltar Malam Madori da Kaugama Hon Rabiu Kaugama ya canja sheka daga jam'iyyar APC zuwa PDP.


Yanzu haka ya kammala tattaunawa da Dr. Sule Lamido CON.
rariya.

No comments:

Post a Comment