Friday, 3 August 2018

Ba Za Mu Lamunci Yunkurin Tsige Saraki ba>>Tambuwal

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi ikirarin cewa jam'iyyar PDP ba za ta taba amincewa da duk wani yunkuri na tsige Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ba.


Ya ce, PDP za ta yi amfani da karfinta ga duk wanda ya yi yunkurin tsige Saraki inda ya nuna cewa za su tunkari kowane mutum ne komai matsayinsa a kasar nan muddin zai cutar da al'ummar Nijeriya.
Rariya

No comments:

Post a Comment