Monday, 6 August 2018

Babu inda ya kai gidan iyaye dadi>>Ummi Zeezee

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata inda ta bayyana cewa, babu inda ya kai gidan iyaye dadi.No comments:

Post a Comment