Wednesday, 29 August 2018

Ban taba ci wa Shekarau mutunci ba>>Kwankwso

Kwankwaso da Shekarau na namen takarar shugabancin Najeriya a jam'iyya PDP. To sai dai Kwankwaso ya ce dayansu zai iya barwa daya.


Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce cancanta ce ta sa shi fitowa neman takarar.

To sai dai Sanata Kwankwaso ya ki amsa wasu tambayoyi da BBC ta yi masa kan al'amuran siyasa, ciki har da batun alakarsa da gwamnan Kano Abduallahi Umar Gandaje. To amma ya ce nan gaba zai yi magana kan batutuwan.

Ya kuma kara da cewa, bai taba ciwa Shekarau mutumci ba.

No comments:

Post a Comment