Tuesday, 21 August 2018

Barkanku da Sallah mabiya shafin hutudole

Assalamualaikum mabiya shafin hutudole.com gaisuwar Sallah ta musamman gareku da fatan za'a yi bukukuwan Sallah lafiya, Allah ya maimaitamana ya sa Alhazanmu suyi karbabbiyar Ibada ya kuma dawo mana dasu gida lafiya.

Ga wadanda sukayi Ibadu cikin ranaku goman nan da wanda suka yi azumi jiya da wanda zasu yi kamun baki yau, Allah yasa a dace da Ladan, ya baiwa shuwagabanninmu ikon yi mana adalci ya zaunar da kasarmu lafiya ya sadamu da dukkan alkhairai na Duniya da Lahira.

Shafin hutudole na alfahari daku.
Allah ya bar zumunci.
Barkanmu da Sallah.

No comments:

Post a Comment