Friday, 3 August 2018

Barkwanci: Karanta abinda El-Rufai da Ganduje da Badaru ke cewa a wannan hoton

EL- RUFAI :- Kai Badaru Kaine Duk Ka Jawo mana Wannan Halin da Muke Ciki, Tun daga Convension din daka Shirya, Jamiyyarmu ta Rikice!


BADARU :- Ba Laifi Na Bane, Laifin Ganduje Ne, Shine Yake Bani Shawarar Abunda Zanyi.

GANDUJE :- Kai Ni Kada Ku Sani A Cikin Wannan Shirmen Naku, Ku barni da Abinda Yake Damuna!
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment